I’ll love you for a lil longer than forever
I’m gonna love you for a very long time Indo
I’m gonna love you for a very long time Indo
I’m gonna love you for a very long time Indo
I’m gonna love you for a very long time Indo
Ke dai baya jini ne but kina fasa mini Kai
In aka sani fushi aka bata mini rai
Ke ki Ke sa ni murmushi,ki faranta mini rai
Sa’ain da mota ya tsaya a hanya don tanki ya bushe,in har ni ya shafa ki kan zo Ki saka mini mai
Kullum soyayya ta gare ki karuwa take, kuma ina addu’an kar in daina
Furucin lebe na sun shaida
Masoyiya ta ga sada,ga daraja
Gashi ni kuwa ban bin arha
Ga ki da muhimmanci kamar iskan da nake shaka
Yes,ga shi kin Yi ficce a cikin duk mata
Zan so ki na tsawon lokaci
In saurare ki komai yawan korafin
Bayanan ki wuri mai nisa na baro don na ji
I’m gonna love you for a very long time Indo
I’m gonna love you for a very long time Indo
I’m gonna love you for a very long time Indo
I’m gonna love you for a very long time Indo
WRITERS
Shamgar Jibilla Masoyi, Ali Jubril Namanjo, Luka Bulus Madaki, Shambee Puzzle