LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Soyaya

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
My name is Di’ja
Gani tafiya da Khadija
And I no fit lie to a sister the boy has stolen my heart awayyyyy
Omo see gobe
Baby girl wahala go Dey
Shi kadai yake bus my brain
In Allah ya yarda Dey zamu yi aure

Toh zamu Kira mai waka
Mai kalangu
Har mai busaa

Zamu Kira mai waka
Mai kalangu
Har mai busa

Dadi dadi
Soyayya (dadi)
Ni da Kai zamuyi Soyayya (dadi)
Dadi Dadi soyayya (dadi)
Baby ka so muyi soyayya (dadi)

Dadi dadi
Soyayya
Ni da Kai zamuyi
Soyayya (dadi)
Dadi Dadi soyayya
Baby ka zo muyi soyayya (dadi)
Aiyaaa

Oya taka
Taka
Kowa

Oya taka
Taka
Kowa

Shagali shagali kowa

Oya Taka Taka

Say ohhhhh
Yeah

Early morning na you I Dey think of
Ohh yeah We better link up oh
There’s a feeling inside I cannot give up on you, only you

Toh mu taka mu je iyan mata
Aure mai matukar lada
Soyayya mu Tana da tsada
Ba a sammun ta Ai ta arha

Toh zamu Kira mai waka
Mai kalangu
Har mai busaa

Zamu Kira mai waka
Mai kalangu
Har mai busa

Dadi dadi
Soyayya (dadi)
Ni da Kai zamuyi Soyayya (dadi)
Dadi Dadi soyayya (dadi)
Baby ka so muyi soyayya (dadi)

Dadi dadi
Soyayya
Ni da Kai zamuyi
Soyayya
Dadi Dadi soyayya (dadi)
Baby ka so muyi soyayya
Aiyaaa

Dadi
Soyayya
Dadi

Soyayya mai dadi

Toh zamu Kira mai waka
Mai kalangu
Har mai busaa

Eh zamu Kira mai waka
Mai kalangu
Har mai busaa

Toh mu taka mu je iyan mata
Eh eh
Aure mai matukar lada
Eh eh
Soyayya mu Tana da tsada
Eh eh
Ba a sammun ta Ai ta arha


Di’ja ce
Yeah yeah
Tklex
On replay

WRITERS

Tammi (Tklex) Yakubu, Hadiza Blell Olo t/as Di'Ja

PUBLISHERS

Lyrics © CTSO MUSIC

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup IconThumbsup Icon
Theme

None