LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Hassada

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Ga wani matashi da ya taso da hopes da dreams na zama wani abu a rayuwa
Kash Amma sai dai rayuwa tazo da kalubale
Hehehe
Ga wani rapper bai da ko sisi (muga)
whats app da bbm ya dame mu da bc (tab)
Baida aiki kullum yana gaban pc
Wai muzo mu kalli wasan shi
Eh! Who is he?
Gashi can
Wai dj ab
shin dj ne?
Eh toh may be
Ya kasa shiga uni dan yana ta failing jamb
Ya fake ya karkace yana ta making jams
In kudi yake nema da maula yayi a hada mashi
Dan harkan rap a arewa babu inda zata kaishi
(Salamu'alaikum barkan mu da war haka)
Wa alaikumussalam maza kai ne haka?
Dan Allah dube shi yunwa duk ta bi ta ci shi
Duba yanda yake faman zufa sai kace an bi shi
Kunna min wakan shi inji menene yake fadi
Dan da alamu gayen nan fa zai riga rana fadi
Wabbab? toh ai this is nonsense
Babu wanda zai saurari dumbness
Ni dinnan fa a gani na ba inda zashi
In bai flop ba ko mai kake so da ni zan ma shi
Toh shekaru sun ja
Amma Ab yaki ya ja da baya
Ya saki wakoki da dama
Ya hadu da manyan mawaka da duniya ta sani
Da kuma manya-manyan mutane
Ya shahara a fagen rapping a Africa
Kuma ya tara miliyoyin mabiya da masoya
Okay yanzu dai yayi blow ba laifi ya dan samu kudi
Amma dai zasu kare in bai tunani da wuri
Abin na daure min kai yanda kanwa ta ke sonshi
Zata iya ko mene ne dan dai kawai ta ganshi
Haka ran nan muka je kallon sa ai ko mun sha gudu
Da ba enough security da ko sai mun sha bugu
An ce ya saya wata mota an shiga uku
Menene zai yi da motochi har guda uku mtsw
Asara ce kuma ma mai yayi tsada
Yo irin wannan motocin ai suna da arha
Duba kaga irin life din da guy dinnan ke affording
Wai shine cikin pradon? A'a shine a ford din
Dama ya rage ci dan duk ya zama chubby (ah toh)
Ya maida yawo ya zama mai kaman hubby (Allah?)
Allah sa dai yana taimaka ma su mummy (tab)
Ko duba mana bayayi (ai kai ka bari)
But its okay its totally cool
Sai wani girman kai yake yi dan yaga ya gama school
In ma yayi in ma bai yi ba duka yayi ma kansa
Ko menene zai yi ni dinnan ban taba son sa
hehehehe
Idan ba a sonka ko ruwa ka fada za'a ce ka tada kura
Wani hassada ga mai rabo taki
Hahahaha
Hahahaha
Hahahaha

WRITERS

Haruna Abdullahi

PUBLISHERS

Lyrics © O/B/O DistroKid

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup Icon
Theme

Gender identity and Sexual Orientation