LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Naje

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Dm on this one ohh
Hello
(Nifa ban karbaba )
Ina rawane ahankali
(Dan babu ruwana )

Gaskiya Kin hadu
Nemanki nake ko mun hadu
Wai arewa kike ko kudu
Kan sonki baby no ban gudu
(Ai ban gudu )

Mass kallona
(Is over)
Nabazzan bench
(Is over)
Kuma nabar shago
(Is over)
Cuz I wan do do do I wan do do do

Hello Hello
Ina rawane ahankali
Danna janye miki hankali
Fresh boy yaro santali

Hello Hello
Ina rawane ahankali
Danna janye miki hankali
Fresh boy yaro santali

Naje je
Naje jeni Gidan gauro
An babbani tuwon dusa
Bankarbaba Ina
(Bankarba ba Ina tsoro)

Naje je
Naje jeni Gidan gauro
An babbani tuwon dusa
Bankarbaba Ina
(Bankarba ba Ina tsoro)

Hello Hello
Ina rawane ahankali
Danna janye miki hankali
Fresh boy yaro santali

Hello Hello
Ina rawane ahankali
Danna janye miki hankali
Fresh boy yaro santali

Karki bari a rabamu
(Dan wasu sun shirya tsaff)
Karki bari ajikanmu
(Dan wasu sun shirya tsaff)

If you wanna Dance baby gani
If you wanna move baby hold me
I don't wanna loose you (keke dukeke )
I just wanna be with you (duke dukeke)

Baruwan mu da kowa
Baruwan mu da kowa

Kiraki alaja
Kin chireni a danger
Zan kaiki abuja
Kekadai ce kike bani ginger

Naje je
Naje jeni Gidan gauro
An babbani tuwon dusa
Bankarbaba Ina
(Bankarba ba Ina tsoro)

Naje je
Naje jeni Gidan gauro
An babbani tuwon dusa
Bankarbaba Ina
(Bankarba ba Ina tsoro)

Hello Hello
Ina rawane ahankali
Danna janye miki hankali
Fresh boy yaro santali

Hello Hello
Ina rawane ahankali
Danna janye miki hankali
Fresh boy yaro santali

Naje je
Naje jeni Gidan gauro
An babbani tuwon dusa
Bankarbaba Ina
(Bankarba ba Ina tsoro)
Karba Ina
(Bankarba ba Ina tsoro)
Nifa ban karba ba
(Bankarba ba Ina tsoro)

Hello Hello
(Bankarba ba Ina tsoro)
Danna janye miki hankali
Hello fresh boy yaro santali
Hello hello
Ina rawane ahankali
Danna janyemiki hankali
(Nifa ban karba ba)
Dm on the mix

WRITERS

Mua'wiya Muhammad

PUBLISHERS

Lyrics © O/B/O DistroKid

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup Icon
Theme

Coarse Language