LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Santali

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Dm on this one ohh

Santalin yaro babu budurwa
Babu me debe masa kewa
Ga kudi babu masu kashewa
Haka wandansu suke ta cewa

They Don't Know that I got my bahaushiya
Kyakkyawa (jimana jimana jimana)

Tasaka gwaggwaro
Hanunta awarwaro
Ta iya kwalliya
Gata tana Tafiya

Tasaka gwaggwaro
Hanunta awarwaro
Ta iya kwalliya
Gata tana Tafiya

They don't know that I'm rocking the place
All the ladies they came to my place
Tambayi mamacita
koko sinorita kaji

Wasu layi sukeyi waje
Dana fito su taho aguje
Amma ciki na zabi guda daya
Dan ta iya kwalliya

They Don't Know that I got my bahaushiya
Kyakkyawa (ta iya kwalliya )

Tasaka gwaggwaro
Hanunta awarwaro
Ta iya kwalliya
Gata tana Tafiya

On the lighter
On the lighter
make I see my bahaushiya
Nafito tana kallona (jimana jimana jimana)

On the lighter
On the lighter
make I see my bahaushiya
Nafito tana kallona (jimana jimana jimana)

Hello Hello Hello
Baby lemmi follow follow follow
This your Kaya color color color
Baby lemmi follow follow follow

Hello Hello Hello
Baby lemmi follow follow follow
This your Kaya color color color
Baby lemmi follow follow follow

On the lighter
On the lighter
make I see my bahaushiya
Nafito tana kallona (jimana jimana jimana)

Tasaka gwaggwaro
Hanunta awarwaro
Ta iya kwalliya
Gata tana Tafiya

WRITERS

Mua'wiya Muhammad

PUBLISHERS

Lyrics © O/B/O DistroKid

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup Icon
Theme

Substance Use