Baby 'in dai na kira ki sai ki zo gu na Baby zo ki zauna a nan mu so juna
You got me in the league of the high
Gatanan gatanan kuzo muji
Gatanan gatanan kuzo muji
Baby 'in dai na kira ki sai ki zo gu na Baby zo ki zauna a nan mu so juna
Soyayya ba karya bane (Uh)
Zan kai ki inda zai miki wuya ki mance da ni
Duk cikin 'yan matan kece kika fi dace da ni
Wanna make you mine and be yours
Let's go to the tropics give them topics since they like to discuss
Ya kamata 'in zo 'in baki suna dan 'in na kira ki kizo guna
Soyayya ba karya ba saboda haka mu cigaba da san juna
Soyayya ba karya ba so, mu cigaba da san juna let's go!
Baby 'in dai na kira ki sai ki zo gu na Baby zo ki zauna a nan mu so juna