Soyayyan ki dadi kamar fura da nono
Soyayyan ki dadi kamar fura da nono
Soyayyan ki dadi kamar fura da nono
Wai na fita (Wai na fita )
Sai na dawo (Sai na dawo)
Zan kawo (Zan kawo mi ki)
Ke na ke so (ban son kowa)
Ban son sabo (ban son sabo)
Soyayyan ki dadi kamar fura da nono (sarauniya ta)
Wai na fita (Wai na fita )
Sai na dawo (Sai na dawo)
Zan kawo (Zan kawo mi ki)
Ban son sabo (ke na ke so)
Soyayyan ki dadi kamar fura da nono (sarauniya ta)