In kinsan bakyaji xaki iya Zogani kirani muje na kashe
Na kara na kara kashe miki
kinsan dai akwae shi anan
Kixo yau kixo gobe kixo jibi
karki manta kixo da kawaye
Flight ticket ko inane zan siya
In kinsan bakyaji xaki iya xo
Gani kirani muje na kashe
Na kara na kara kashe miki
kinsan dai akwae shi anan
Kixo yau kixo gobe kixo jibi
Karki manta kixo da kawaye