Kamar sarewa da na ji sautin muryar ta
Ina lisafin ta da na leka sai ga ta
Da na kalle ta na ga tsantsar kyawun ta
Kan ta an kare tuni na baza haja ta
In ban mutu ba (In ban mutu ba)
Bazan gudu ba (Bazan gudu ba)
Idan ba ki ce to ba (Oh woh)
Saurara (Saurara aah hah)
Wallahi ina son ki da gaske
Ina son girkin ki da curry yeh
Malam6ix ni zana tsare ki
In ban mutu ba (In ban mutu ba)
Bazan gudu ba (Ba zan gudu ba)
Idan ba ki ce to ba (Oh woh)