Kai kadai kasan abunda ka shirya
Yau ranar kin dillanci ce
Rayuwar ka ce za ta lalace
Haka nai musu banga banga
Ko a kwashe ku ranga ranga
Haka nai musu banga banga
Ko a kwashe ku ranga ranga
Yau ranar kin dillanci ce
Rayuwar ka ce za ta lalace
Haka nai musu banga banga
Ko a kwashe ku ranga ranga
Haka nai musu banga banga
Ko a kwashe ku ranga ranga
Yau ranar kin dillanci ce
Rayuwar ka ce zata lalace