LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Daraja Ta

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Malam6ix

Daga an mikon littafi
sunan ki zan rubuta,
Cikin sa zan rubutu
daga baya in karanta,
Daga nan zan dau soyayyar
na bawa zuci ta aje ta,
Kauna marar dalili
akwai jidali gun raba ta,

Aure darajar ki
Aure Daraja ta
Yarje na zam mijin ki
Ki zamo mini mata

Darajar ki
Daraja ta
Darajar ki
Daraja ta

Darajar ki
Daraja ta
Darajar ki
Daraja ta

Ba saban ba ban taba ba
Ai dole na yi doki
Ba cikiyar da ban ba
Nafisa ba irin ki

Ni na san darajar ki
Shi yasa na fisu son ki
Ke kadai zan aje ki
Ba kishiya zan rike ki

Daban ki Kai da saura
Allahu yayi kira
Ki lamince a daura
Bae ki lamince a daura

Ni mijin ki
Ke mata
Darajar ki
Daraja ta


Daga an mikon littafi
sunan ki zan rubuta,
Cikin sa zan rubutu
daga baya in karanta,
Daga nan zan dau soyayyar
na bawa zuci ta aje ta,
Kauna marar dalili
akwai jidali gun raba ta,

Aure darajar ki
Aure Daraja ta
Yarje na zam mijin ki
Ki zamo mini mata

Darajar ki
Daraja ta
Darajar ki
Daraja ta

Darajar ki
Daraja ta
Darajar ki
Daraja ta

Darajar ki
Daraja ta
Darajar ki
Daraja ta

Daraja ta

Daraja ta

Promix

WRITERS

SULAIMAN SAEED

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other