LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Gyale (veil)

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Malam6ix

Fata na na duniya na gan ki
Kin yi kwalliya kin sanya janbakin ki
Ga tufafi mai kyau dai dai da jikin ki
In na kalli kasa na ga takalmin ki

Ki na yin kyau in ki ka sa farin gyale
Haskawa ki ke ko kin saka bakin gyale
Abin ba magana kin rataya jan gyale
Kyakkyawa oh woh mai koren gyale

Kin iya kwalliya eh wallahi kin iya
Hoton da kin ka turon na a raina tun jiya
Dole ma Samari su tai miki magiya
Kaunar da ki ke mi ni ba dalilin tambaya
In na same ki mata na gama aure
Zan dage sai na mallake ki babu core
Ina san ki gaskiya da gaskiya
Nagode da kauna masoyiya

Fata na na duniya na gan ki
Kin yi kwalliya kin sanya janbakin ki
Ga tufafi mai kyau dai dai da jikin ki
In na kalli kasa na ga takalmin ki

Ki na yin kyau in ki ka sa farin gyale
Haskawa ki ke ko kin saka bakin gyale
Abin ba magana kin rataya jan gyale
Kyakkyawa oh woh mai koren gyale

Ina ji da ke fiye da rai
Tarairayar da na ke miki fiye da kwai
Babu wacce zan so na hada ku kai da kai
Malam6ix ni na ki ne ke kadai
Ina son ki ke kadai yar budurwa
Kar ki kula kowa
Ni ma ki so ni ni kadai ba canzawa
Alkawar na rayuwa oh woh

Fata na na duniya na gan ki
Kin yi kwalliya kin sanya jan bakin ki
Ga tufafi mai kyau dai dai da jikin ki
In na kalli kasa na ga takalmin ki

Ki na yin kyau in ki ka sa farin gyale
Haskawa ki ke ko kin saka bakin gyale
Abin ba magana kin rataya jan gyale
Kyakkyawa oh woh mai koren gyale

WRITERS

SULAIMAN SAEED

PUBLISHERS

Lyrics © O/B/O DistroKid, Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup IconThumbsup Icon
Theme

None