LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Kewa

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Malam6ix

Tsantsar soyayya
Romon lubayya
Ba kayyadewa
Dadin dadawa

Ni ke nake wa
Ke nai wa kewa
Kwaya da kwaya
So yayi mun kawanya

Kamshin turaren ki
Kalaman Nan na bakin ki
Ya na sa Dole na tuno ki
Ina fama da kewar ki

Na Saba da kallon ki
Ina kaunar sauraren ki
Bargo na a kashin ki
Dole ne begen ki

Ta faru, ta faru
Soyayyarki ta Karu
Na kasa in moru
Garwashe ya roru

Ina Kika je ne
Ki zo Kar na kone
Ko da za'a binne Ni
A binne mu tare

Mai hakuri ce
Ke Mai ladabi ce
Ni ne na tantance
Wa za ya goce

Ya za ayi na mance
Raina ki ka warce
Da kin mini nisa
Tafarki za na kauce

Ke din dai nake wa
Ba ni juyawa
Babu canzawa
Ba Ni sakewa

Dama Zaki dawowa
Da mun sake zaunawa
In Miki Alkawarin da
Iya wuya babu sakewa

Tsantsar soyayya
Romon lubayya
Ba kayyadewa
Dadin dadawa

Ni ke nake wa
Ke nai wa kewa
Kwaya da kwaya
So yayi mun kawanya

Kamshin turaren ki
Kalaman Nan na bakin ki
Ya na sa Dole na tuno ki
Ina fama da kewar ki

Na Saba da kallon ki
Ina kaunar sauraren ki
Bargo na a kashin ki
Dole ne begen ki

Ta faru, ta faru
Soyayyarki ta Karu
Na kasa in moru
Garwashe ya roru

Ina Kika je ne
Ki zo Kar na kone
Ko da za'a binne Ni
A binne mu tare

WRITERS

Sulaiman Iliyasu Saeed

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Sadness

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup Icon
Theme

None