LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Kiranye

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Malam6ix

Kin mun kiranye,
Na manta komai,
Bana ta Kowa,
Sai Ke Guda dai.

Kai mun kiranye,
Na manta komai,
Bana ta Kowa,
Sai kai guda dai.

Kiranye,
Kin mun Kiranye.

Kiranye,
Kai mun kiranye.

Kin mori hali,
Na more iyali,
Mai kyau da kyalli,
Makurar misali.

Zance a fili,
Zuci na Kai ka koli,
Na sa makulli,
Kwai babban dalili,

Mai son ki na Kai,
A zo abaje a faifai,
A tara dubbai,
Basu Kai ni ni dai,

Nai ma mukamai,
Kwarara Mahimmai,
Kai mun Kalamai,
Na samu komai.

Kiranye,
Kin mun Kiranye.

Kiranye,
Kai mun kiranye.

So ba ya ginsa,
Ke dai na amsa,
Ko da da wasa,
Ban so ki yi nisa.

Ina kusa,
Me za’a fasa ?,
Raina ka tausa,
So ya yi rassa.

Kin min kiranye,
Kai na a juye,
Na kiyaye,
Ban jaye jaye.

Zan Adana ka,
Ban so a ganka,
Zan killace ka,
Don Kar ka leka.

Kiranye,
Kin mun Kiranye.

Kiranye,
Kai mun kiranye.


Kin mun kiranye,
Na manta komai,
Bana ta Kowa,
Sai Ke Guda dai.

Kai mun kiranye,
Na manta komai,
Bana ta Kowa,
Sai kai guda dai.

Kiranye,
Kin mun Kiranye.

Kiranye,
Kai mun kiranye.


(Kiranye,
Kai mun kiranye)

WRITERS

SULAIMAN SAEED

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup Icon
Theme

None