LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Lasisi (License)

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Mad! o
Malam6ix
Dan musa
Babu hanya su ke ce mun in na Zo za na wuce
Wai na koma akwai maza a gaba na ni ko na ce
Su je su loda su ninka yawan su ga za na fasa na fice
Na yi kalma a bakin mala'iku ka musa ka mace
Zo muje in ka biye mun na bar ka ka Kwan a ciki
LaLube in da duhu ba Mai iya gane Baki
Babu sisi na Allah ya yi mun lasisi fari
Fari
Lasisi fari
Fari
Lasisi fari
An yi mun lasisi fari shi ya sa Ni na canza guri
Tafiya ta tafi da mu falke na neman guzuri
Waka ta karbu tuni saura rabbi ka bamu kudi
Ni na rike layi na ban hada harka ta da wani
Kar kasan Tsoro in ka yarda da kan ka to Kar ka labe
Yadda aka yi ma baiwa Kar da ka bar makiya su rage
Melody babba lyrics ke neman duk in da mu ke
One day one day ma sai mun je 02 arena can mu rike
Aka mun kalbi na fari Kuma aka mun lasisi fari
(Aka mun kalbi na fari Kuma aka mun lasisi fari)
Babu hanya su ke ce mun in na Zo za na wuce
Wai na koma akwai maza a gaba na ni ko na ce
Su je su loda su ninka yawan su ga za na fasa na fice
Na yi kalma a bakin mala'iku ka musa ka mace
Zo muje in ka biye mun na bar ka ka Kwan a ciki
LaLube in da duhu ba Mai iya gane Baki
Babu sisi na Allah ya yi mun lasisi fari
Fari
Lasisi fari
Fari
Lasisi fari
An Yi mun lasisi fari shi ya sa Ni na canza guri (Zo muje)
Tafiya ta tafi da mu falke na Neman guzuri (Lalube)
Waka ta karbu tuni saura rabbi ka bamu kudi
Babu sisi na Allah ya Yi mun lasisi fari
Fari
Lasisi fari
Promix

WRITERS

SAEED SULAIMAN ILIYASU

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup Icon
Theme

None