LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Mutunci Na

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Malam6ix

Mad oh!

Yabo ne
Ko ko zagi
Abun da na sa gabana
Babu fashi

A so ni
Ko a ki ni
Allah ya dasa ni
Dole zana tashi

Mai zagi na
Bar zagi na
Mutunci na
Yan canji na

Mai zagi na
Bar zagi na
Mutunci na
Yan canji na

Babu arziki
A inda kaga rowa
Sabga ta nake
Ba lokacin adawa
Nasarar mu
Na karuwa awa awa
Irin tafiya ta
Kowa ke sha’awa

Domin wata rana
Ake yin asusu
Basu taimaken ba
Ya zan raga musu
Yaro je ka nemi naka
Kyale na su
In kai Hakuri
Zaka shiga gaban su

Mutuncin ka
Yan canjin ka
Mutunci na
Yan canji na

Yabo ne
Ko ko zagi
Abun da na sa gabana
Babu fashi

A so ni
Ko a ki ni
Allah ya dasa ni
Dole zana tashi

Mai zagi na
Bar zagi na
Mutunci na
Yan canji na

Mai zagi na
Bar zagi na
Mutunci na
Yan canji na

Domin wata rana
Ake yin asusu
(Mutunci na)
Basu taimaken ba
Ya zan raga musu
(Yan canji na)
Yaro je ka nemi naka
Kyale na su
(Mutuncin ka)
In kai Hakuri
Zaka shiga gaban su
(Yan canjin ka)

Promix

Yan canji na

WRITERS

SULAIMAN SAEED

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other