LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Siddabaru

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
One two three four Go

One two three four Go

Malam6ix

Mad oh!

Kar ku ganni haka ai da kyar na koya
Nai gudu nai tsalle tsalle na a baya
Ni ban iya ba Allah ma ya hana karya
Ba'a gane maci tuwo sai an ga gaya

Eh~ me na tare muku?
Me na muku? Ku ke sa ni uku,

Eh~ Allah ne ya aran cokalin ku,
Na ci a akushin ku, jiya ai kun ci
Na ku.

Ya suka gan mu da Naira - Siddabaru
A ina muka samu -siddabaru
Ya suka gan mu da dollar - Siddabaru
A ina muka samu -Siddabaru
Ya suka gan mu da kima - Siddabaru
Allah ne ya bamu -Siddabaru
Ba mai tona asirin mu - siddabaru
Dole ku gan mu ku bar mu.

Masoyana zafafa zafafa
Ni naci riba fa, - siddabaru
Motoci zafafa zafafa
Ba mai raini fa, - siddabaru
Yaron ya kama kasa
Malam6ix ba wani gibi fa,- siddabaru
Bafun mu zafafa mu bama
Cin mara tsafta fa, - Siddabaru

Siddabaru

Siddabaru

Siddabaru

Sid sid siddabaru


Allah Hore ~
Mu raba musu
Allah hore mu kashe Musu,

Arziki dore ~
Mu nuna musu
Allah bamu Rabon mu Kar ka bar musu,

Kowa jure nema
Watarana Zai kama
Agogona ya soma
Gara Ku ajjiye tsama

In Baka shirya ba ka koma
Don kada ka yi nadama
Harka ta kankama
Yadda su kai mana sai mun rama


Kar ku ganni haka ai da kyar na koya
Nai gudu nai tsalle tsalle na a baya
Ni ban iya ba Allah ma ya hana karya
Ba'a gane maci tuwo sai an ga gaya

Eh~ me na tare muku?
Me na muku? Ku ke sa ni uku,

Eh~ Allah ne ya aran cokalin ku,
Na ci a akushin ku, jiya ai kun ci
Na ku.

Ya suka gan mu da Naira - Siddabaru
A ina muka samu -siddabaru
Ya suka gan mu da dollar - Siddabaru
A ina muka samu -Siddabaru
Ya suka gan mu da kima - Siddabaru
Allah ne ya bamu -Siddabaru
Ba mai tona asirin mu - siddabaru
Dole ku gan mu ku bar mu.

Masoyana zafafa zafafa
Ni naci riba fa, - siddabaru
Motoci zafafa zafafa
Ba mai raini fa, - siddabaru
Yaron ya kama kasa
Malam6ix ba wani gibi fa,- siddabaru
Bafun mu zafafa mu bama
Cin mara tsafta fa, - Siddabaru

Siddabaru

Siddabaru

Promix

Siddabaru

Sid sid siddabaru

WRITERS

SAEED SULAIMAN ILIYASU

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other