LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Soyayya

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Mhhn nah
Ahhn aah
Ahhaa
Namenj ne
Namenj ne
Kuma na ku ne

Malam6ix

Mad oh!

Ni dai ku bar ni
Ni dai na sani
Jiki na ya bani
Cewa da ke zan mutu

So ya debe ni
Can can ya kai ni
Sai na ce ya bar ni
A can, can zan mutu

Ina cikin zuciyar ki
Ta wa ta samu wajen zama
Ke dai na kama
Sai nayi harama na turo

Mhn a cikin rayuwar ki
Na ke so na yi zama
So ba gardama
Ni dai na gama
Zan turo

Soyayya
Soyayya
Soyayyar ki ta fi mini komai Eh!

Soyayya
Soyayya
Soyayyar ki ta fi mini komai

~Soyayya aah

Ciwo babu magani
~Soyayya aah
Ita ta batar da ni
~Soyayya aah
Mai yi wa mutum lahani
~Soyayya aah
Zafin ta ya kona ni
~Soyayya aah
Allah kai mini magani
~Soyayya aah
Kafin ta haukatar da ni
~Soyayya aah
Allah kai mini magani
~Soyayya aah
Kafin ta haukatar da ni
~Soyayya aah

Son yarinyar nan
Yarinyar nan
Ya shige ni siririt
Ya ki fita firirit
Ya kulle zuci
Kiririf

Awwn

Son yarinyar nan
Yarinyar nan
Ya shige ni siririt
Ya ki fita firirit
Ya kulle zuci
Kiririf

Soyayya
Soyayya
Soyayyar ki ta fi mini komai Eh!

Soyayya
Soyayya
Soyayyar ki ta fi mini komai

~soyayya ahh

It's Hassan De Youngest Producer

Promix

~Soyayya ahh

WRITERS

SAEED SULAIMAN ILIYASU

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other