Ba don ke ba da Na fada rijiya
Da ba ki zo ba da Na sha babbar wuya
Masoyiya soyayya Nake so ki Bani dama
Tarairaya gimbiyar yammata ke kadai zan
Ban sha Kwandari ba zan jure bugu kan ki,
Ban Kula tsautsayi ba bare yayi mun asarar ki,
Ban alfahari ba, balle kaddara ta dauke ki,
Ko fiddahakukuwa bai ciren kaunar da nake dalilinki,
Da shaukin ki, nake rawa Na burge ki,
Gani ga ki ki, nuna mun soyayyar ki,
Bukatar ki, ta mai da ni mayen ki,
Kalli gabinki, ki tausayawa timin ki.
Ba don ke ba da Na fada rijiya
Da ba ki zo ba da Na sha babbar wuya
Masoyiya soyayya Nake so ki Bani dama
Tarairaya gimbiyar yammata ke kadai zan
ba don ke ba komai ba zai iya tantance shi ba,
ba don ke ba ko hankalin sa ba'a same shi ba,
Ba don ke ba da yanzu ba haka zancen ya ke ba,
ba don ke ba da tuni yau sunan sa shi,
kin kubutar da shi tarairaya.
Ba don ke ba da Na fada rijiya
Da ba ki zo ba da Na sha babbar wuya
Masoyiya soyayya Nake so ki Bani dama
Tarairaya gimbiyar yammata ke kadai zan
Hassan De Youngest Producer.