LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Vip

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Malam6ix

VIP sai kin zo za'ai taro
Yar Manya sai dai ni babban kwaro
VIP ke ta musamman ce meiro
Ni sai meiro je ki agwagwa ki dau toro

Kwasha kwasha ba ta ado gangaro
Ki na raina kin yi zaman dabaro
Cikar boss mugun boss ni mayen meiro
Kyan ki yana Karo wulakanci na na karo meiro

Matar duba rudu to dauki mudubin duba rudu dubo
Za ki ga wanda ya so mini wacce na ke so ya faman gyambo
Kadaran kadahan haka Wanda yayi mini nai masa daidai ko zambo
Ni lamba shida kare magana goga yayan bobobo

Ki na so na ?
aure zanyi bana
Bana bana
A tsai da magana
Ki na so na ?
Muyi aure bana
Cewa siriki na
Zan turo baba na owohh!

VIP sai kin zo za'ai taro
Matar manya sai dai ni babban kwaro
VIP ke ta musamman ce meiro
Ni sai meiro agwagwa jeki ki dau toro

Kwasha kwasha ba ta ado gangaro
Ki na raina kin yi zaman dabaro
Yarinyar boss mugun boss ni mayen meiro
Kyan ki yana Karo wulakanci na na karo meiro

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup Icon
Theme

None