A mana B mana C mana D mana
A mana B mana C mana D mana
Kuma wani lokaci ba dalili
We're not gon be here forever
And I'm loving the life I'm living
Ban son matsala yi hakuri
Ni kwanciyan kankali nake nema
Kar ma ku sa ni tunani yeah
Na San wasu sun so su gan muna kasa
Amma hawa muke kullum muna
Wai meyasa ta dena gani na
Nace Tun na kara gwani na
Ni fa gwamnati na na sama ne
Omo I no come play with you
Kuma na San kun San da zaman sa
In ta burge ni sai in kaita cikin abuja car
And the cheque no go bounce cos I get am for different accounts
Kun San level kala kala ne
Kai makaho Allah baka ido dan ka gan bala'in da ka lallubo
Na kan dafa dutse kaman yamtarwala
EH wai martaba zasu gwada