Anywhere wey you de - sannu
An gai da ke gimbiya - sannu
Ga tafiya kamar kule- sannu
Uwar gida sannu da aiki ki - sannu
Yanzu soyayya zan baki- sannu
Daga waje har daki - sannu
Masu gudu su gudu- ra ra ra
Masu rutu surutu- ai agara
Amma ni dai banda fada - sannu
Kar wani dai ya taba mini baby
Gwan make me put you In a hospital
An Riga An rubuta - sannu
Maganin ku gashi ku sha - sannu
Ruwan bagaja wagaja- sannu
Kar de na dawa ka sha - sannu
Toh babban magana - sannu
Ya dauke a kai shi gida - sannu
Ba ba bye bye hater - sannu
Ba ba bye bye hater - sannu
And she's got a hair like yetunde
And she' give me *** like yetun..
Even from a distance you can hear the symphony
How I make a bad girl sing for me
And she gimme ** like Stephani
Tun daga ranan da I saw you
Kin San I'm ready to fight for you
Kar wani dai ya taba mini baby
Ba ba bye bye hater - sannu
Ba ba bye bye hater - sannu