LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Na Dogara

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
INTRO
Na Dogara
Ni zan bi Yesu
Da Dukan Karfina
Ni zan bi shi

FIRST VERSE
Wai Ni za'a bani kudi don in bar Yesu
Wai Ni za'a bani kudi don in bar shi
Oh! Oh! Oh! Oh!
Da rai da lafiya duk fa ya bani
Wai Ni za'a bani kudi don in bar shi

Toh! Wanene mai kudin?
Toh! Wanene mai mota?
Toh! Wanene ya kawo ceto duniya? (×2)

Iyeh! Na Dogara
Ni zan bi Yesu
Da Dukan Karfina
Ni zan bi shi (×2)

CHORUS
Oh oh oh oh oh!
Yesu Na Dogara
Oh oh oh oh oh!
Babu wani kamar ka
CALL & RESPONSE
Babu wani kamar ka
Babu wani kamar ka (×4)

SECOND VERSE
Oh! Ya Yesu Mai Al'ajibi
Dutsen Siyona Madogarana
Dalilin Nan Ni zan daga murya
Oh oh oh oh! Inyi Maka sujada
Oh Ya Yesu Kai Ka isa
Dutsen Siyona oh! Mafakata
Dalilin Nan Ni zan daga murya
Oh ya Yesu inyi Maka sujada
CALL & RESPONSE PART
THE CHORUS
CALL & RESPONSE
THEN CHORUS AGAIN.

WRITERS

Meshack

PUBLISHERS

Lyrics © Gotright Innovations Ltd

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup Icon
Theme

Gender identity and Sexual Orientation