LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Biyar (Remix)

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Ha Ha!
Na shigo muku
Eeeeer
Mr Murph!
Kowa zai samu nashi... Let's go

Hudu da daya biyar
Uku da biyu biyar
If you do good
Gashi biyar and
If you do bad kai ma biyar
Hudu da daya biyar
Uku da biyu biyar
If you do good
Gashi biyar and
If you do bad ke ma biyar

Akula yaomi na ce
Rayuwa nan banda naci
If you see me vibe on the microphone
Kaji dadi gashi biyar
My flow so sick
Banda lafiya
Yanmatan ne suna da nacia
Ba akinsu sai dai a so su
Inka gane
Gashi biyar
A dinga nuna layi
Don a san wa
Su wa su ka bace
Hip-Hop da Waka
Ai da aji
A kala yanda kasan haraji..Kasan haraji

Hudu da daya biyar
Uku da biyu biyar
If you do good
Gashi biyar and
If you do bad kai ma biyar

Hudu da daya biyar
Uku da biyu biyar
If you do good
Gashi biyar and
If you do bad ke ma biyar

Kowane magana nada pasara
Eh! Ko cornflakes ma yi a ke da masara
Matsala shine kana hasada but
Man so fly up to sama tatabara
This is layi biyar
Eight minus Three mai ya baka biyar
Been dope since Nineteen Ninety biyar
Suka sa poison a fanta na na yar
Turmi na daka
Steady on sadaka
Daga jin kadan suka ce
Bani duka
Man dem got more barz than micika
Mr Murph ya ke son rai
Ka cika!
Efarabale!
Eh! Biyar
Uku da biyu biyar
If you do good
Gashi biyar and
If you do bad kai ma biyar

Hudu da daya biyar
Uku da biyu biyar
If you do good
Gashi biyar and
If you do bad ke ma biyar

Hudu da daya biyar
Uku da biyu biyar
If you do good
Gashi biyar and
If you do bad kai ma biyar

Hudu da daya biyar
Uku da biyu biyar
If you do good
Gashi biyar and
If you do bad ke ma biyar

WRITERS

Adeniyi Maruf, Bakin Bature

PUBLISHERS

Lyrics © O/B/O DistroKid

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup Icon
Theme

Coarse Language