LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Gani

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
Ba kya laifi bazana gan shi ba
Babu irin ki duk da ban san gaibu ba

Ga ni
Ga ni
Ga ni ohh o
Ga ni

Ga ni
Ga ni
Ga ni ki yadda ki ka so da ni

Kyakkyawa San Kowa
Nutsattsiyar budurwa
Ba ki da dagawa
Ya zan miki rowa ?

Don ke nake tsaiwa
A kalle ni wawa
Bukatun ki nawa
Zan baki kulawa

Ga ni
Ga ni
Ga ni yadda kika so dani

Ga ni
Ga ni
Ga ni ki yadda ki ka so da ni

Me ki ka so Fadamun humra ko turare?
Idan da tantama a ranki dukkaninta kore
Ga awarwaraye a kwalaye bare
Domin ki ne na kyale dukiya a tare

Mu tafi tare
Mu tashi tare
Mu fadi tare
Mu rayu tare

(Mu tafi tare
Mu tashi tare
Mu fadi tare
Mu rayu tare)

Ga ni
Ga ni
Ga ni ohh o
Ga ni

Ga ni
Ga ni
Ga ni ki yadda ki ka so da ni

Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
Ba kya laifi bazana gan shi ba
Babu irin ki duk da ban san gaibu ba

Ga ni
Ga ni
Ga ni ki yadda kika so dani

Ga ni
Ga ni
Ga ni ki yadda ki ka so da n

PUBLISHERS

Lyrics © Sentric Music

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other