clkawarin soyayya ni na Baki
Jani muje yarinya zan biyoki
Ga jiirgin soyayya zana daukeki
Makiya zasu ji kunya inna cureki
c Rayuwa ta ke zana baiwa gata
Bishiyata mai yaye damuwata
In Babu kauna bake a rayuwata
Dake na saba kin zamma garkuwa ta
Ki kau madaaaci ki ban zumar kauna
cllah kawo Rana da ni dake muyi cure
Tunda Mun sasanta zamanmu Toh zai daure
Ki rayuwa dani baby na gareki na zamto kyaure
ci ni dake ba kunya na zabi mu zauna tare