Saboda nabata dikka hubby
Bangano wace zata kaiki bah
Wacce kyanta ya zarce india
Wasu sunche zanasha wuyah
Tinda kinche banida tamka
Ba abinda zanche miki sai allah saaka
Kin karbeni hannu biyu sai son barka
Jindadi ne yassani harzana taakaa
Mai zugani inbarki zan share
Don sonki araina ya daure
Daga ranar na rufi kyeure
Babyn baby sonki gaskiyane
Babyn baby ingujeki fa karyane
Babyn baby arabamu fa a a ne
Bazan kyale makiyinki ba kowane
Munhadesu guri daya sunzamto babyn baby