LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Na Zaune

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Prince production

Yadda na zaune bazaiga gariba
Haka maiso baiga zamaba
Daga zuciyar yaro babba
Babu inda bai samu guriba

So taimakeni kiban yarda
Don guna kinfi kudi tsada
Kinga dashenda kikai mini yayi huda
Na rusuna agabanki kamar wada

Nidai kinmin nagama qarqare zabina
Keche farko qarshe kinji muradina

Ke daganina kinsan nagama kamuwa
Arai da jikina sonki yana dada yaduwa
Tun a mafarki mukakai ga matakin shakuwa
Kuma dana farka muka dora so yayi qulluwa

Ba dabaara shigarso bazaka tareshi ba
Akwai larura chireshi bazakayi yanzu ba
Ina gadara dake don banga irinki ba
Diri da sura mata basu daraki ba

(Nidai kinmin nagama qarqare zabina)
(Keche farko qarshe kinji muradina)

Ahhhh

Kazamanna turmi sha daka
Labule asirin cikin daka
Inda kakirani dole zan zaka
Kai mai muqami nee

Kintafi da zuciyata duka
Dolene namiki wasu baituka
Cikin amon daza nayo na raka
Kalmomin sonee

Nabaka kaina jininmu dakai yayi haduwa
Taho muzauna a tare mu qare rayuwa
Domin kai min nagama qarqare zabina
Kaine farko qarshe kaji muradina

Kumini uzuri
Bani jin bari
Nayi nazari
Abinda hadari
Indai nabari
Narasata zanshiga damuwa

Nima kai min nagama qarqare zabina
Kaine farko qarshe kaji muradina

(Nagama qarqare zabina)

Amjad records

PUBLISHERS

Lyrics © TUNECORE INC

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup Icon
Theme

None