In kun kira ni zan zo in ta da wuri
Maza da mata ko murna suke
A sa mana gangar cikin salo
In kun kira ni na zo zan zo na tada wuri
An ji a ko ina kauye har birni
Ko neme ni ku ji ko ina kuke
A sa mana gangar cikin salo
In kun kira ni zan zo na tada wuri
In kun neme ni ni zan zo da wuri
Maza da mata ko murna suke
In kun kira ni na zo zan zo na tada wuri
An ji a ko ina kauye har birni