LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Soyayya da Dadi

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Ele le le le

Ke kadai nake ganewa
Yar  Arewa
Muyi Hadewa
Dan Ganawa
Kan batun kauna
Kiyi sharewa
Kar ki kula masu zugawa
Kinji tawa

Nasan kin san ina son ki
Dan Babu kamarki
Nasan kin san ina son ki
Ni Ina sonki
Nasan kin san ina son ki
Dan Babu kamarki
Nasan kin san ina son ki
Ni Ina sonki

Soyayya da dadi dadi
Soyayya da dadi dadi
Soyayya da da eh soyayya da dadi

Bana yunwa dan kece abinci na
Kuma maganin kunci na
Bani da damuwa kina gefe na
Masoyiya ta abar kauna
Ki taho mu zauna
Ni dai karda mu bata
Ke na baiwa duka zuciya na
Na baki amana

Ke kadai nake ganewa
Yar  Arewa
Muyi Hadewa
Dan Ganawa
Kan batun kauna
Kiyi sharewa
Kar ki kula masu zugawa
Kinji tawa

Nasan kin san ina son ki
Dan Babu kamarki
Nasan kin san ina son ki
Ni Ina sonki
Nasan kin san ina son ki
Dan Babu kamarki
Nasan kin san ina son ki
Ni Ina sonki

Soyayya da dadi dadi
Soyayya da dadi dadi
Soyayya da da eh soyayya da dadi

Bana yunwa dan kece abinci na
Kuma maganin kunci na
Bani da damuwa kina gefe na
Masoyiya ta abar kauna
Ki taho mu zauna
Ni dai karda mu bata
Ke na baiwa duka zuciya na
Na baki amana

Ke kadai nake ganewa
Yar  Arewa
Muyi Hadewa
Dan Ganawa
Kan batun kauna
Kiyi sharewa
Kar ki kula masu zugawa
Kinji tawa

WRITERS

Yusuf Muhammad

PUBLISHERS

Lyrics © O/B/O DistroKid

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup IconThumbsup Icon
Theme

None