Dasafe Dana tashi (Natashi)
Gayun anguwa sukace mene (Angama)
Da yamma Dana Dawo Abokan jungle
GF dinshi ta pola no vex (No vex)
Abokan jungle kuma No vex
Agogona fa vessce nayi safko Don zan ruda patyn
Muna tafe Tare da faty sai ga wani guye Dan bala'i
Yashigo da papers Zaice wai na barmasa faty
To Dama faty general A CE yooo (Angama)
Dasafe Dana tashi (Natashi) Gayun anguwa (Am)
Da Yamma Dana dawo Abokan Jungle (I'm international megemu rrrr)
Haka Zaka barni yanxu mune muke Boiling
Babu gudu Babu ja da baya
Muna buga Waka basu so mudinga waka Muna samun nakasu
Dan Allah Ne ya bamu muma bai manta Damuba
Bakuda fa Baku Dadafa irin wannan
Lalalaifi Komai kashin sa
I'm here don't Give a s***t (Whooo)
In na hau Beat kamar heater
Everybody Keep on wondering ina rap too Fast (Angama)
Ehhh beat din ya danyi slow ne Saboda rapping din (Angama)
Ko wane line is fire daga 1 har 16 (Ba gaddama)
Zan shatane kaman Kankana
Hip hop nake aure Yanxu bahbah na rabu dasu Lantana
Dasafe Dana tashi (Natashi)
Gayun anguwa sukace mene (Angama)
Da yamma Dana Dawo Abokan jungle sukace Mene (Angama)
Dasafe Dana tashi (Natashi)
Gayun anguwa sukace mene (Angama)
Da yamma Dana Dawo Abokan jungle sukace Mene
(Yeah men young kido Angama)
Dope ni Angama (Rrrrrrrr)
Kashe musu kida muke kafinsu
Su sugama karka jadani koda Anamaka kallon alaramma
Maikikeso Me i want go buy
Fly boy mun dade munata Make it real life