LyricFind Logo
LyricFind Logo
Profile image icon
Lyric cover art

Ya Allah Ka Bamu Dama (Amen)

Apple Music logo
Deezer logo
Spotify logo
Lyrics
Hello
Baba
Ya na ance
Young Gee
Zai saki sabon aiki ko?
To don allah ya za'ai
Ka Sa man link din
Okay to badamuwa ina jira

Ya allah ka ban dama
Na Kai mahaifiya ta makka
Ya allah kaban dama
Naka kula da dan
Ya Allah ka ban dama
Na Ga BaYan Duk Wani Makiyi Na
Ya Allah ka ban dama
Ta silana arewa ta dawo daidai

Ya Allah ka bamu kudi
Amen
Mufi karfin lamarin mu
Amen
Ya Allah ka amsa addu'an Mu
Duk da nasan munada laifi
Amen
Ya Allah kabamu Kudi
Amen
Mufi karfin makiyan mu
Amen
Ya Allah ka amsa Addu'an Mu
Duk da nasan munada laifi

Allah amen
Ya amen amen
Amen
Allah amen
Ya Allah amen
Amen
Allah amen
Ya Allah amen
Amen
Allah amen
Ya Allah amen
Amen

To don ka kini
Ai wani zai so ni
Don ka zageni
To ka yi aikin banza
Baka bani Sisi
Balle kace kadaina

Ya allah ka ban dama
Na Kai mahaifiya ta makka
Ya allah kaban dama
Naka kula da dan
Ya Allah ka ban dama
Na Ga BaYan Duk Wani Makiyi Na
Ya Allah ka ban dama
Ta silana arewa ta dawo daidai

Ya Allah ka bamu kudi
Amen
Mufi karfin lamarin mu
Amen
Ya Allah ka amsa addu'an Mu
Duk da nasan munada laifi
Amen
Ya Allah kabamu Kudi
Amen
Mufi karfin makiyan mu
Amen
Ya Allah ka amsa Addu'an Mu
Duk da nasan munada laifi

Allah amen
Ya amen amen
Amen
Allah amen
Ya Allah amen
Amen
Allah amen
Ya Allah amen
Amen
Allah amen
Ya Allah amen
Amen

Muna kara godiya ma Allah Subuhanahu wata'ala
Allah ka toni asirin barawo

Allah amen
Ya Allah amen
Amen
Allah amen
Ya Allah amen
Amen

WRITERS

Young Gee

PUBLISHERS

Lyrics © O/B/O DistroKid

Share icon and text

Share


See A Problem With Something?

Lyrics

Other

LyricIQ Analysis

Top Emotion

Enjoyment

Sentiment
Thumbsup Icon
Theme

None